Babu Wani Sarkin Sharifan Najeriya A Jihar Zamfara – Majalisar Sarkin Sharifan Najeriya.

Page Visited: 339
0 0
Read Time:41 Second

Daga Suleman Ibrahim Moddibo.

Biyo bayan zargin bullar sarautar Sarkin Sharifan Najeriya ta bogi a jihar Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, masarautar Sharifan Najeriya me shelkwata a jihar Kano, ta yi karin haske kan lamarin.

mai magana da yawun sarkin Sharifan Najeriya na Asali Abdulkareem Sharif Ali Salihu Almaghili, daga cikin mutum biyu da suka yi wa manema labarai karin hasken a madadin majalisar Sarkin Sharifan Najeriya Sidi Fari Abbas.

To amma ya fara ne da bayyana asalin sarautar Sarkin Sharifai a Najeriya.

Ku saurari ƙarin bayani daga gun sa.

SHARIFA 1

Rabi’u Abdu Sharifai, ɗaya ne daga cikin ƴan Majalisar sarkin Sharifan Najeriya Sidi Fari Abbas, ya ƙara da cewar cewar duk wani mai rike da sarautar Sarkin Sharifai daga zauren tudu dake unguwar Sharifai ake tabbatar dashi.

Ga abinda yace cikin murya.
SHARIFAI 2

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Mayan Titunan Jihar Kano Da Gwamnati Ta Haramtawa Masu Adaidata Sahu Bi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya  ta haramta wa Ƴan Adaidaita Sahun bin wasu manyan titunan jihar baki ɗaya. Gwamnatin ta ɗauki matakin ne ta hannun  Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jihar KAROTA. Sanarwar dokar ya fito ne cikin wata sanarwar manema labarai da jami’in hulɗa […]

Read More
Labarai

An Koyar Da Gwamman Matasa Kiwon Tumaki A Jihar Bauchi.

Daga Muhammad Sani Mu’azu Kimanin matasa maza da mata 35 ne aka horar kan dabarun kiwon tumaki, don dogaro da kansu da kuma yaki da talauci. Taron wanda kamfanin Ivie General Contractors da cibiyar kimiyyar dabbobi ta Najeriya ta shirya karkashin tsarinta na samar da abin yi wa marassa galihu a bangaren kiwon dabbobi a […]

Read More
Labarai

NUBASS: A karon Farko an samu Shugaban Ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi na kasa daga Jami’a mallakar Jiha

  Kwamitin gudanar da zaɓen Ƙungiyar ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi wato NUBASS a matakin ƙasa ta gudanar da zaɓen ta wanda ta sabayi duk shekara. Shugaban kwamitin zaɓen Kwamaret Abdullahi ya bayyana zaɓen a matsayin wanda ya gudana cikin kwanciyar hankali da lumana la’akari da irin yadda ɗalibai suka bada haɗin kai har akayi […]

Read More