September 22, 2021

Buhari zai kaddamar da ginin layin dogon Kano-Maradi, Kano-Dutse.

Page Visited: 237
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:27 Second

Daga : Sadeeq Muhammad Umar.

Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da ranar kaddamar da ginin layin dogo daga jihar Kano zuwa Maradi a jamhurriyar Nijar, da kuma Kano zuwa Dutse a jihar Jigawa.

 

A cewar Ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi, Buhari da kansa zai kaddamar da fara ginin ranar Talata 9 ga watan Febrairu, 2021.

 

Amaechi ya sanar da haka a shafinsa na Tuwita.

 

“Muna farin ciki sanar da kaddamar da ginin layin dogon Kano-Maradi, Kano-Dutse ranar Talata”.

 

“Shugaban kasanmu, Muhammadu Buhari zai kaddamar.”

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us