Advertisement

Advertisement Al'ajabi

Ango Da Amaryar Da Aƙali Ya Aike Su Gidan Ɗan Kande Bayan Zargin Azabtar Da Ɗan Kishiyarta.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2 da ke Tashar Babiye a karamar hukumar Bauchi , ta aike da amarya da ango zuwa gidan gyaran hali, su ci amarcinsu a can, kafin ranar da za a yanke musu hukunci, bayan kotun ta samunsu da laifin hadin baki, da muzguna wa dan […]

Read More
Yan Bindiga
Advertisement Labarai

An Kashe Ƴan Bindiga Kusan 38 Ƴan Sanda Biyar Sun Mutu A Katsina.

An kashe akalla ‘yan bindiga 38 yayin da ‘yan sanda biyar suka mutu a samame daban-daban da aka kai cikin jihar Katsina. Rundunar ‘yan sanda jihar Katsina ce ta bayyana hakan yayin wani taron manema labarai da ya gudana karkashin shugaban ‘yan sandan jihar Sanusi Buba. “Babu shakka wannan shekarar da ta kare an fuskanci […]

Read More
Advertisement Lafiya

Korona Ta Ƙara Kama Mutum 7 A Kano Ta Kuma Kashe 1 A Najeriya.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta ce samun ƙarin mutum 1584 sabbin waɗanda suka kamu da cutar Korona ƙasar a ranar Juma’a 17 ga watan Disamba na 2021. Sanarwar NCDC, ta ce a jihar Lagos an samu 902, ita kuwa babban birnin tarayyar Nijeriya na da mutum 258 […]

Read More
Advertisement Labarai

Rarara Zai Tsaya Takarar Dan Majilisar Wakilai.

Shahararren mawaƙin siyasar a arewacin Najeriya Dauda Adamu Kahutu (Rarara), ya bayyana cewa maganar da ake yawo da ita ta batun tsayawarsa takarar zama ɗan Majalisar Wakilai ta Tarayya mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Bakori da Ɗanja da ke Jihar Katsina gaskiya ce. Mujallar Fim ta ce Rarara ne ya tabbatar mata da hakan a wata […]

Read More