Al’ajabi

Al'ajabi

Shanun Sun Yi Zanga-zangar Ce Don Rashin Cika Alƙawuran Gwamnati A Indiya.

Ƙungiyoyin agaji da ke kula da killace shanu a jihar gujarat da ke yammacin Indiya sun saki dubban shanu don yin zanga-zangar adawa da rashin cika alkawuran da gwamnati ta yi na taimako. BBC ta rawaito cewa bidiyon yadda shanun suka dinga kutsawa cikin gine-ginen gwamnati sun yaɗu kamar wutar daji a kafafen sadarwa. Masu […]

Read More
Al'ajabi

Ana Ƙoƙarin Ceto Rayukan Kifaye Sama 100 A Australia.

Kimanin manyan kifaye wato “Whales” 230 ne suka makale a gabar tekun Tasmania ta yamma, kwanaki kadan bayan da aka gano wasu nau’in kifin “Sperm” guda 14 a gabar tekun wani tsibiri da ke arewa maso yammacin kasar Australia. Ma’aikatar Albarkatun Kasa da Muhalli ta Tasmania ta fada yau Laraba cewa, tarin kifin da ke […]

Read More
Al'ajabi

Budurwar Ta Kai Kanta Ga Ƴan Sanda Ne Bayan Saurayin Ta Ɗan Ƙasar Turkiyya Na Neman Ta Ruwa A Jallo.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni daga jihar Kano a Arewacin Najeriya, na cewa wata budurwa ta miƙa kanta ga rundunar ƴan sandan jihar biyo bayan neman da saurayin ta ɗan ƙasar Turkiyya ke yi ruwa a jallo. Cikin wani saƙo da ɗan jarida Nazir Salisu Zango ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Laraba, ya […]

Read More
Advertisement Al'ajabi

Ango Da Amaryar Da Aƙali Ya Aike Su Gidan Ɗan Kande Bayan Zargin Azabtar Da Ɗan Kishiyarta.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2 da ke Tashar Babiye a karamar hukumar Bauchi , ta aike da amarya da ango zuwa gidan gyaran hali, su ci amarcinsu a can, kafin ranar da za a yanke musu hukunci, bayan kotun ta samunsu da laifin hadin baki, da muzguna wa dan […]

Read More
Al'ajabi

Bauchi: Amarya Da Ango Za Su Ci Amarci A Gidan Yari

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar musulimci mai lamba 2 da ke Tashar Babiye a karamar hukumar Bauchi , ta aike da amarya da ango zuwa gidan gyaran hali, su ci amarcinsu a can, kafin ranar da za a yanke musu hukunci, bayan kotun ta samunsu da laifin hadin baki, da muzguna wa dan […]

Read More
Al'ajabi Labarai Tsaro

Kwamandan ’yan fashin daji zai auri daya daga cikin fasinjan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna.

Kwamandan ’yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na shirin auren wata budurwa daga cikin fasinjojin. Dan jarida Tukur Mamu, wanda ke shiga tsakani ya kuma taimaka aka sako wasu daga cikin fasinjojin, shi ne ya koka kan shirin kwamandan ’yan ta’addan na auren Azurfa Lois John mai shekara 21. Tukur […]

Read More
Al'ajabi

Kotu Ta Aike Da Ɓarawon Da Ya Yiwa Ɓarawo Sata Gidan Gyaran Hali.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kutun shari`ar musulinci mai lamba biyu da ke zaune Tashar Babiye ta aike da wasu barayi biyu gidan yari bayan samun su da laifin zata. Tin da farko a cewar `dan sanda mai gabatar da `kara Sajan Yahuza Mohammmad, a ranar 6 ga watan Agusta na shekarar 2022 da misalin […]

Read More
Al'ajabi Labarai Tsaro

Har yanzu ina matuƙar son Buhari, in ji fasinjan da ya kuɓuta daga hannun ƴan bindiga.

Hassan Usman, lauya kuma ɗaya daga cikin waɗanda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya rutsa da su, ya ce har yanzu masoyin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne. A ranar 28 ga watan Maris, wasu ‘yan bindiga su ka kai hari kan wani jirgin ƙasa da ke kan hanyar Kaduna, inda aka kashe mutane da […]

Read More
Al'ajabi

Mutumin Da Ke Auren Jikarsa Shekara 20 Ya Ce Shi Da Matarsa Mutu-Ka-Raba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, wani mutum mai suna Alhaji Musa Tsafe ɗan shekaru 47 ya kafe kan cewa shifa ba zai saki jikarsa da ke aurenta tsawon shekaru 20 ba. Musa Tsafe dai yana auren Wasila Isah Tsafe mai shekaru 35 har na tsawon shekaru 20, wanda […]

Read More
Al'ajabi

KABILAR MASSAI: Garin Da Ake Tofawa Mutum Majina Da Yawu A Matsayin Sanya Albarka

Daga www.facebook.com/macbash1067 Kabilu da dama a fadin Duniya suna daukar tofawa mutum yawu ko majina a matsayin cin zarafi; kaskantarwa ko kuma kazanta. Sai dai abin ba haka yake ba a wurin kabilar Massai, wadanda ake yawan samun su a yankunan kasashen Kenya da Tanzania – duk a Nahiyar Afrika. A wurin su yana nufin […]

Read More