Kiwon lafiya

Kiwon lafiya

Lafiya uwar jiki, Babu me fushi da ke

Daga Lawal Mu’azu Bauchi   ” Jihar Bauchi, Najeriya da duniya baki daya suna cikin kunci sakamon bullar wannan annoba ta murar mashako (corona).Wannan cuta ta fallasa irin dumbin kalubalen dake gaban gwamnatoci a kowane mataki saboda haka ne yasa mu a jihar Bauchi muka ware kaso me tsoka don inganta fannin ” Kamar yadda […]

Read More
Kiwon lafiya Labarai

Jihar Bauchi ta samu tallafin magungunan sama da Naira Biliyan goma

  Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya karbi tallafin magungunan sama da naira biliyan goma daga cibiyar Map International ta Kasar Amurka. Da yake jawabi yayin amsar kwayoyin a gidan gwamnati, Gwamna Bala yace tallafin zai tallafawa gwamnati wajen inganta shirin ta na habaka harkar kiwon lafiya. A cewar gwamnan likitoci sun bayyana […]

Read More
Kiwon lafiya Labarai

Kungiyar likitoti ta tsunduma yajin aiki a Najeriya

  Kungiyar likitoti ta kasar ta tsunduma yajin aiki dukkuwa da kiraye kirayen danda gwamnatin tarayya tayi na dakatar dasu daga yajin aikin. Da yake jawabi ta kafar talbijin na kasa a safiyar yau, shugaban Kungiyar na kasa Uyilawa Okhuaihesuyi, yace yajin aikin ya fara ne daga karfe 8 na safiyar yau Alhamis. Ya bukaci […]

Read More
Kiwon lafiya

Gwamnan jihar Jigawa ya karbi riga kafin Cutar COVID-19.

Daga: Salihu A Auwal Jigawa Gwamnan jihar Jigawa Badaru Abubakar tare da Mataimakinshi Sunyi allurar Rigakafin cutar Covid-19.   Ajiya laraba ne Gwamna Badaru Abubakar na jigawa da mataimakinsa Umar Namadi tare da shugaban gamaiyar kungiyoyi na jihar jigawa comarad Muhammad Musbahu Basirka duk sun amshi alluran riga kafin.   Gomnan dai tareda sauran jami’an […]

Read More
Fadakarwa Kiwon lafiya Lafiya

Shugaba Buhari ya mayarda martani kan Korar Fulani makiyaya daga jihar Ondo. 

A karon farko, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mayar da martani kan matakin da gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu ya ɗauka na korar makiyaya daga dazukan jihar.   A wani saƙo da mai taimaka wa shugaban ƙasar kan kafofin watsa labarai Malam Garba Shehu ya aika wa manema labarai, ya bayyana cewa fadar shugaban ƙasar na […]

Read More
Kiwon lafiya

An bayyana amfani da audugar mata a matsayin hanyar kariya daga cututtuka

Daga Jibrin Hussain Kundum   Wata gidauniyar tallafawa kananan yara mai suna Child Hope Foundation a turance ta raba kayayyakin kula da kiwon lafiya wa mata da ke kauyen Dungal a karamar hukumar Bauchi a wani mataki na taimaka musu musamman a lokacin jinin al’ada. Shugaban kungiyar a jihar Bauchi Comrade Usman Jibrin Arab shi […]

Read More
Kiwon lafiya

Satin shayarwa na duniya: An bukaci mata da su dinga cin lafiyayyen abinci.

Daga Garba Adamu Uwargidan gwamnan jihar Bauchi Hajiya Aisha Bala Muhammad ta kaddamar da bikin satin shayar da nono na duniya na shekarar 2020 wanda ya gudana a cibiyar kiwon lafiya a matakin farko da ke kauyen Miri na karamar hukumar Bauchi. Aisha Bala Muhammad tayi kira ga matan da su dinga ba da kulawa […]

Read More
Kiwon lafiya

Zamu fatattaki cutar Korona kamar yadda muka yi wa cutar shan inna – Shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada yunkurin kasashen nahiyar Afrika na kawo karshen annobar COVID-19 kamar yadda nahiyar tayi adabo da cutar shan inna wanda akafi sani da Polio. Shugaba Buhari yayi wannan furuci be yayin taron kwamitin nahiyar Afrika na majalisar dinkin duniya wanda ya gudana ta kafar intranet, inda aka tabbatar da kawo […]

Read More
Kiwon lafiya

Shirye shirye sunyi nisa na kula da lafiyar ma’aikatan jihar Jigawa.

Daga: Ashiru Gambo, Jigawa. Asusun kula da lafiya na jihar Jigawa zai yi rigistar shiga shirin kiwon lafiya wa ma’aikatan jihar. Sakataren asusun Dr Nura Ibrahim ne ya sanar da hakan ga manema labaru a birnin Dutse, fadar jihar Jigawa. Yace za a fara rijistar ne a ranar 27 ga wata ga maaikatan da ke […]

Read More
Kiwon lafiya

Mun zamo daya tamkar da dubu – Shugaban asibitin ABUTH Zaria.

Daga: Mu’azu Abubakar Albarkawa, Kaduna. Asibitin koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello dake Shika Zariya ta dukufa wajen ganin ta bunkasa kiwon lafiyar al’umma, da zama daya tamkar da dubu wurin gudanar da harkokin ta a matsayin tana daya daga cikin manyan asibitocin kasar nan da gwamanti ke alfahari da ita. A zantawar shi da Martaba […]

Read More