Ayyukan cigaba

Ayyukan cigaba

Gwamnan Gombe Ya Ware Naira Miliyan 381 Domin Biyan Diyya A Wuraren Da Ayyuka Suka shafa.

Gwamnan Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ƙaddamar da biyan diyya ga masu kadarori a wuraren da aiki ya shafa a Malam Inna, Kagarawal, Unguwa Uku, da kuma Bolari. Da ya ke jawabi yayin duba aikin hanyar Londan Maidoruwa zuwa Alkahira zuwa Arawa gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ce, gwamnatin sa tana bawa ayyukan […]

Read More
Ayyukan cigaba

Zuwan Buhari Kano Akwai Tarin Alkairai Cikin Aikin Titin Jirgin Kasa Daya Kaddamar.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo A ranar Alhamis shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kano domin kaddamar da fara aikin titin jirgin kasa da zai tashi da jihar zuwa jihar Kaduna da kuma bude wasu ayyuka wadanda gwamnatin jihar Kano ta yi. Babu shakka wannan aiki titin jirgin kasa akwai tarin alkairai da yawa cikin sa […]

Read More
Ayyukan cigaba Ilimi

Gidauniyar Gwadabe Foundation ta koyarda mata Dari 500 sana’o’i hannu.

Daga : Mu’azu Abubakar Albarkawa. Anyi Kira ga masu hannu da shuni a masarautar zazzau dasu himmatu wurin taimakawa marasa karfi a cikin al’umma. Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ne yayi kiran, a lokacin da gidauniyar Gwadabe Foundation ta shirya yayen daliban ta wadanda aka koya masu sana’o’i domin dogaro da Kai. […]

Read More
Ayyukan cigaba Labarai

Buhari zai kaddamar da ginin layin dogon Kano-Maradi, Kano-Dutse.

Daga : Sadeeq Muhammad Umar. Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da ranar kaddamar da ginin layin dogo daga jihar Kano zuwa Maradi a jamhurriyar Nijar, da kuma Kano zuwa Dutse a jihar Jigawa.   A cewar Ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi, Buhari da kansa zai kaddamar da fara ginin ranar Talata 9 ga watan […]

Read More
Ayyukan cigaba Labarai Lafiya Tsaro

Gomnatin jihar Zamfara ta mika tallafi ga wadanda Iftila’in ‘Yan bindiga ya ritsa dasu a jihar. 

A Cigaba da yunkurinta na ta tallafawa Al’ummarta a kowane hauji, Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Hon Dr Bello Muhammad Matawallen Maradun, ya mika tallafin kayan abinci dana amfanin yau da kullum da ma na dogaro da Kai ga al’ummomin da iftala’in yan bindiga ya fadawa a yankunan Jihar Zamfara.   Da take jawabi a […]

Read More
Ayyukan cigaba Labarai NGO

Kaduna: Gidauniyar Sarauniya Girls Child Foundation ta bayarda tallafi wa Marayu da marasa Galihu 450.

Mu’azu Abubakar Albarkawa, Kaduna   Mata marasa galihu da marayu har da nakasassu ne su 450 suka amfana da tallafi, daga Gidauniyar tallafawa ‘ya’ya mata ta Sarauniya girls child foundation dake Jihar Kaduna.   Shugaban Gidauniyar ta Sarauniya girls child foundation Kuma sakatariya a hukumar tara kudaden shiga na Jihar Kaduna, Barrista Aisha Ahmad Muhammad […]

Read More
Ayyukan cigaba Fadakarwa Labarai

Gwamnatin Bauchi zatayi rejistan filaye samada dubu dari acikin kasada watanni Biyar : Kwamishinan Filaye da Safiyo. 

An bukaci masu sarautun gargajiya dama sauran masu Ruwa da tsaki a yankin Kasar Hakimin Miri da Kuma Tirwun dasu cigabada bada dukkanin goyon baya data dace domin cimma kudurin gomnati na sauya fasalin hanyoyin guda biyu dake wajen garin Bauchi da zummar ganin cigaban yankunan.   Kwamishinan Ma’aikatar Filaye da safiyo Farfesa Adamu Ahmed […]

Read More
Ayyukan cigaba Labarai Ra'ayi Siyasa

Kuyi adalci yayin Kalubalantar gwamnatina-Shugaba Buhari ga masu fada aji.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya musamman masu fada aji da su dinga adalci yayin sukar gwamnatinsa.   Ya bayyana hakan ne lokacin da ya karbi bakuncin babban sakataren hukumar da ke kula da kiristoci masu ziyara zuwa Urshelima Rabaran Yakubu Pam a fatar shugaban kasa da ke Bauchi.   Masu sukar gwamnatin […]

Read More
Ayyukan cigaba Labarai Siyasa

Ku zamo masu adalci yayin sukar gwamnatina- Shugaba Buhari ga masu fada aji

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya musamman masu fada aji da su dinga adalci yayin sukar gwamnatinsa.   Ya bayyana hakan ne lokacin da ya karbi bakuncin babban sakataren hukumar da ke kula da kiristoci masu ziyara zuwa Urshelima Rabaran Yakubu Pam a fatar shugaban kasa da ke Bauchi.   Masu sukar gwamnatin […]

Read More
Ayyukan cigaba Labarai Siyasa

Yadda Majalisar Dattawa ta ceto tattalin arzikin Najeriya daga durkushewa –Sanata Lawan.

Duk da matsin tattalin arzikin da Najeriya ta rufta a cikin 2020, amma Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa saurin damka wa Shugaba Muhammadu Buhari Kasafin 2020 cikin lokaci ya inganta tattalin arzikin kasar nan.   Da ace ba’a mika kasafin kudin 2020 cikin watan Disamba ba, to da matsin tattalin arzki […]

Read More