DSS Sun Kama Tukur Mamu Me Shiga Tsakanin Ƴan Bindigar Da Suka Sace Fasinjojin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Da Isowar Sa Najeriya.

Page Visited: 281
0 0
Read Time:32 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Wasu rahotanni da muke samu yanzu yanzu, na nuni da cewa jami’an tsaro na sirri na DSS a Najeriya sun kama Tukur Mamu wanda ke shiga tsakanin ‘yan bindiga da wadanda aka yi garkuwa da su.

Jaridar Premium Times ta ce Mamu ya shiga hannun DSS ne da isowarsa filin jirgin sama na Aminu Kano a Larabar nan.

Kafin nan jami’an ‘yan sanda na kasa da kasa sun kama shi a kasar Masar, kafin daga bisani ya ce suka sake shi domin ba su same shi da wani laifi ba, ya kamo hanyar dawowa gida Najeriya.

Ƙarin bayani na nan tafe

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Tsaro

Masu Garkuwa Sun Bukaci A Basu Kudin Fansa Har Naira Miliyan 250 A Katsina Bayan Sun Sace Mutum 43.

Daga Suleman Ibrahim Maddibo wasu bayanai daga jihar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya na cewa, al’ummar kauyen Bakiyawa da ke yankin Batagarawa na cikin firgici bayan da ‘yan ta’addan da suka sace mazauna kauyen 43 suka bukaci da a biya su naira miliyan 250 a matsayin kudin fansa, kafin sako mutanen da suke […]

Read More
Tsaro

Ƴan Sandan Bayelsa Sun Kama Wani Ƙasurgumin Mai Sace Mutane.

Rudunar yan sandan jihar Bayelsa ta ce ta kama wani da ake zargin rikakken mai satar mutane ne saboda fariyar da yake nunawa da dukiyarsa a shafukan sada zumunta. BBC Hausa ta rawaito, mutanesun san John Lyon ne, a matsayin ma’aikacin banki wanda a kullum rubuce-rubucen da yake wallafawa, na shawartar mutane su yi aiki […]

Read More
Tsaro

Sojoji Sun Halaka Ƴan Bindiga A Hanyar Kaduna.

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da fatattakar ‘yan bindiga a yankin Fondisho da ke karamar hukumar Igabi kan hanyar Kaduna zuwa Zaria a arewacin kasar. BBC Hausa ta rawaito, tata sanarwa da Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na Jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya wallafa a shafinsa na Tuwita ranar Laraba ta ce sojojin sun samu kwararan […]

Read More