December 2, 2021
Coronavirus hospital

Credit//CCTV

Filifin: Wani Mutum Guda Ya Mutu Sakamakon Cutar Coronavirus.

Page Visited: 1040
1 0
Read Time:43 Second

An samu rahoton mutuwar mutum guda Dan kimanin shekaru 44 da haihuwa, sakamakon kamuwa da Cutar Coronavirus.

Mutumin ya mutu ne a ranar lahadi, wanda da ake tsammanin Cutar tayi silar mutuwar sa. bayan ya dawo daga kasar China sati biyu da suka wuce tare da wata mata.

Cutar wadda ta kashe mutum ashirin da biyu, ake kuma mutum dari na dauke da ita a wasu kasashe na daban.

Coronavirus ta bullu ne daga Wuha babban birnin China, kasar China ta tabbatar da mutuwar 300, wanda kusan mutum sama da 14,000 ke dauke da cutar Coronavirus.

CCTV ta rawaito cewa, tini kasar ta China, ta gina katafaren asibiti wanda zai dauki kimanin gadaje 1000 dan duba masu dauke da wannan cuta..

Tini dai kasashe da dama Najeriya suka yi nisa wajen daukar matakan kariya daga kamuwa da cutar da take hana yin numfashi.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *