September 22, 2021

Ga Wani Albishir Daga Martaba FM Online.

Page Visited: 430
2 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:22 Second

Mun shirya domin kawo muku wani shiri mai kayatarwa da zai dunga amsa muku wasu tambayoyi da suka shige muku duhu.

Shirin mai suna Matambayi zan dunga zuwa muku a adireshin mu na martabafm.com

Zaku iya turo da tambayar ku kan link dinmu na Whatsapp wa.me/+2347030886603 ko kuma ta hanyar yin comment, idan zaku turo da tambayar ku, ku turo tare da cikakken suna da adireshin inda kake da zama.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us