June 8, 2023

Gawuna Zai Tafi Kotu Bayan Ya Yi Watsi Da Zaben Jihar Kano.

Page Visited: 123
0 0
Read Time:24 Second

Jam’iyya APC da dan takararta na gwamnan Kano na shirin zuwa kotu biyo bayan bayyana Abba Kabir Yusuf da hukumar INEC tayi matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano.

Sun bayyana hakan ne taron manema labarai da suka kira don bayyana matsaya kan sakamakon zaben gwamnan jihar Kano.

A zaben dai Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ne dai ya samu kuri’a 1,019,602, yayin da Dr. Nasir Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC ya samu kuri’a 890,705.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *