September 22, 2021

Gwamnatin Jihar Kano ta Biya kudin jarabawar NECO samada naira miliyan 104.

Page Visited: 238
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:29 Second

Daga : Sulaiman Ibrahim Modibbo

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da biyan kudi naira milliyan 104 da dubu 362 da naira 90 ga hukumar shirya jarabawa ta kasa NECO domin sakin sakamakon jarabawar Daliban jihar Kano.

 

Sakataren yada labaran gwamnan Kano Abba Anwar, shine ya tabbatar da hakan,inda yace gwamnatin Kano ta biya kudaden ne tun a wannan Litinin kuma hukumar NECO ta tabbatar da karbar kudaden.

 

Sanarwar ta Abba Anwar ta kara da cewa hakan yana nufin za’a saki sakamakon jarabawar NECO ta Daliban Kano da hukumar ta  rike.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us