Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Tin a farkon shekarar 2020 gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da hana Acaɓa wanda tin lokacin wasu jami’ai a jihar ke kama duk wanda aka samu yana sana’ar Acaɓa.
A wancen lokacin gwamnatin ta haramta Acaɓar ne sakamakon bullar cutar Korona a Najeriya da jihar Bauchi wanda tace matakin na daga cikin matakan yaƙi da cutar.
To sai dai da ƴan jarida ke tambayar gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad Abdulƙadir shin ko ina makomar ƴan Acaɓar da har yanzu ake kama su wanda wasu suka mayar da hakan kamar sana’a?
Gwamnan ya bayar da amsa da cewa, ku saurari amsar da ya bayar a nan.
HARAMTA ACABA A BAUCHI: Abun A Yaba Ko Ayi Allah Wadai?
Ana Zargin Wasu Jami`an Gwamnatin Jihar Bauchi Da Kwacewa Mutane Babura Su Salwantar.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Tinubu ya rantsar da sabon Sakataren Gwamnatinsa Akume
-
Kungiyar Ƴan Jarida ta ƙasa NUJ za ta bi sa sahun Kungiyar Kwadago NLC don Tsunduma yajin aiki kan cire tallafin Mai
-
Tsohuwar Ministar mata Pauline Tallen ta shiga hannun EFCC kan zargin Almundahana
-
Kotu Ta Bawa Ƴan Sanda Umarnin Kama Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bisa Rainata.
-
Bayan Shan Rantsuwa Tinibu Ya Ce Daga Yanzu Gwamnatinsa Za Ta Soke Tallafin Man Fetur.