January 19, 2022

Jirgin ruwa ya kife da mutane 40 a jahar Kano

Page Visited: 583
2 0
Read Time:30 Second

Daga Comr Aliyu Abdul Garo

 

jirgin ruwa wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan inda ya kife da mutane 40 harda matukin Jirgin, a halin Yanzu an ceto rayukan mutun hudu inda aka ciro gawar mutane 10 sannan ana cigaba da Kokarin ceto ragowar mutanan.

Wannan shine karo na biyu da wannan iftila’a ya taba faru a wanan Karamar Hukuma ta Bagwai dake jahar Kano inda ko a wancen Lokaci ma anyi a sarar rayuka da dama, muna rokon Allah Ya kawowa Al’ummar wannan yanki mafuta.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *