Deprecated: Unparenthesized `a ? b : c ? d : e` is deprecated. Use either `(a ? b : c) ? d : e` or `a ? b : (c ? d : e)` in /home/martabaf/public_html/wp-content/plugins/wp-socializer/core/templates/floating-sharebar.php on line 180
Kano - Hisbah Ta Kama Wasu Matasa Masu Kwana A Kasuwanni Da Tashoshi. - Martaba FM
October 20, 2021

Kano – Hisbah Ta Kama Wasu Matasa Masu Kwana A Kasuwanni Da Tashoshi.

Page Visited: 139
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:45 Second

Daga Suleman Ibrahim Moddibo

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu Gaungun matasan yara masu kananan shekaru da suke kwana a rumfunan kasuwanni da tashoshi da karkashin gadoji.

A cewar hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bakin babban kwamandan hukumar Ustaz Harun Muhammad Sani Ibn Sina,  matasan sun fito daga jihohi daban-daban “yarane gasu nan kusan 20 dukkan ninsu babu wanda ya haura shekaru 14 sun baro gidajen iyayen su yaran nan a karshin gada a tashoshi yaran nan da daddare su kwana ana vsu kwwana acan to wannan ba karamar barazanar lalacewar tarbiya bace” inji shi.

Daya daga cikin yaran da aka kama mai suna Mujahid Ibrahim, dan garin Darki ya ce, ” rashin kudin motar zuwa gida ne ya sanya shi kwana karkashin gada”.

Wannnan na kunshe ne cikin wata sakon murya da babban Babban Kwamandan Hisbah
Ustaz Harun Muhammad Sani Ibn Sina ya aikewa da Martaba FM.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us