January 31, 2023

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Kwankwaso Ya Ƙaddamar Da Titin Da Wike Na PDP Ya Yi A Jihar Rivers.

Page Visited: 88
0 0
Read Time:26 Second

Dan takarar shugaban kasa a tutar jamiyyar NNPP Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da aikin wani titi a karamar Emohua da gwamnan jihar Rivers na PDP Nyesom Wike yayiwa alummar jihar Rivers

Yayin taron kaddamarwar dai Kwankwaso na tare da dan takarar mataimakin shugaban kasa a NNPP Bishop Isaac Idahosa da Injiniya Buba Galadima dama shugabannin jamiyyar NNPP a jihar ta Rivers.

Wannan da zuwa ne yayin da Gwamna Wike na jam’iyyar PDP ke rigima da ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *