Deprecated: Unparenthesized `a ? b : c ? d : e` is deprecated. Use either `(a ? b : c) ? d : e` or `a ? b : (c ? d : e)` in /home/martabaf/public_html/wp-content/plugins/wp-socializer/core/templates/floating-sharebar.php on line 180
Matar Da Tafi Kowace Mace Kyau A Najeriya. - Martaba FM
October 20, 2021
Matar Da Tafi Kowace Mace Kyau

Credit/ Facebook | silverbirdtv

Matar Da Tafi Kowace Mace Kyau A Najeriya.

Page Visited: 144
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:18 Second

A bikin gasar Sarauniyar kyau da aka gudanar a Abuja babban birnin tarayya, Oluchi Madubuike ce ta zo ta daya inda ta kasance mace mafi tsananin kyau a Najeriya, kuma ta wakilci dukkan matan Abuja a yayin wannan biki.

Oluchi Madubuike fai ta doke Nyekachi Esther Douglas wadda ta rike kambun Sarauniyar kyau ta Najeriya har na tsawon shekaru biyu.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us