Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Al’ummar Falasɗinu sun shafe watanni 15 su na rayuwa cikin tashin hankali saboda luguden wutar da Isara’ila ke yi kansu, a yaƙin da ta kaddamar kan kungiyar Hamas.
Al’umma ne su cika tituna suna murnar sosai a Zirin Gaza kamar yadda hotunan bidiyon da ake nunawa daga Deir Al-Balah da Khan Younis su ka nuna mutane na ta bukukuwan murna da daga tutocin Falasdinu.
BBC ta rawaito, cimma wannan yarjejeniya ta dindindin ta faranta wa Yahudawan Isra’ila da ke fatan ganin gwamnati ta ceto sauran mutanensu da ke hannun Hamas, in da a birnin Tel Aviv masu zanga-zanga ke ta rungumar juna.
Wani Babban Kwamandan Sojin Isra’ila Ya Baƙunci Lahira A Gaza.
A Safiyar Juma’ar An Kashe Mutum 109 A Gaza Bayan Ƙarewar Wa’adin Tsagaita Wuta.
Isra’ila Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Kai Hare-hare A Gaza.
A jiya Laraba ne a ka kai ga karshen tattaunawar wadda aka jima ana yi don samun zaman lafiya a Gaza da kuma ganin an cewa Yahudawan da Hamas ke garkuwa dasu.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Dokin rundunar Sojin Najeriya mai muƙamin Sajan ya mutu a Kaduna.
-
Ɓarawo ya mutu yayin da ya ke ƙoƙarin sata a cikin Taransifoma.
-
Yansadan jihar Adamawa sun fara bincike kan wasu mutum 2 da zargin sun yi wa yara mata biyu Fyade.
-
Yayin da Ƴansandan Kano su ka gargaɗi al’umma kan shiga cunkoso saboda barazanar tsaro gwamnatin jihar ta ce taron Mauludin Shehu Inyass ya na nan daram.
-
Wata gobarar tankar fetur ta ƙone direbanta a Ibadan.