Isra’ila ta saki Falasɗinawa sama da 600 bayan Hamas ta miƙa mata gawarwakin mutum huɗu.
Hamas ta miƙa gawarwakin Isra’ilawa huɗu da aka tsare a Gaza ga Kungiyar Agaji ta Red Cross, a matsayin wani bangare na ƙarshe a matakin farko na yarjejeniyar tsagaita wuta.…
