Sabon harin Isra’ila a Gaza ya yi ajalin mutum 35 tare da jikkata wasu 55.
Harin da Isra’ila ta kai sau da dama kan gine-gine a unguwar Shujayea na birnin Gaza, ya hallaka akalla Falasɗinawa 35 tare da jikkata wasu 55, yayin da mutane 80…
Harin da Isra’ila ta kai sau da dama kan gine-gine a unguwar Shujayea na birnin Gaza, ya hallaka akalla Falasɗinawa 35 tare da jikkata wasu 55, yayin da mutane 80…
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio, ya bayyana a ranar Asabar cewa ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya don hanzarta isar da taimakon soja, da ya kai kusan dala biliyan…
Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, ya gudanar da shawarwari tare da manyan jami’an tsaro da ministocin sa a ranar Juma’a, bayan dawowar wata tawagar Isra’ila daga Alƙahira ba tare da…
Hamas ta miƙa gawarwakin Isra’ilawa huɗu da aka tsare a Gaza ga Kungiyar Agaji ta Red Cross, a matsayin wani bangare na ƙarshe a matakin farko na yarjejeniyar tsagaita wuta.…
Wani taron jama’a da suka taru don kallon manyan motoci biyu masu sulke dake shiga cikin sansanin ‘yan gudun hijira na Jenin, suna farfasa titin don buɗe hanya ga tankoki…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da ke fitowa na cewa, asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce ya ga motocin kayayyakin agaji da dama da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Al’ummar Falasɗinu sun shafe watanni 15 su na rayuwa cikin tashin hankali saboda luguden wutar da Isara’ila ke yi kansu, a yaƙin da ta kaddamar kan…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo An dai kwashe fiye da shekara ɗaya ana gwabza rikici a Lebanon tsakanin Isra’ila da ƙungiyar Hizbullah. BBC ta rawaito, Isra’ila za ta janye dakarunta na…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Sojojin Isra’ila sun ce an kashe wani kwamandan da ke tuka wata tankar yaki a arewacin Gaza. Rahotanni sun bayyana cewa tankar da Kanal Ehsan Daqsa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni na cewa, Hezbollah ta ce ta yi ma sojojin Isra’ila kwanton ɓauna da daddare da abubuwa masu fashewa yayin da suke ƙo ƙarin kutsawa…
Jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei ya yaba da hare-haren da Iran ta ƙaddamar kan Isra’ila ranar Talata, inda ya kira su da cewa hare-hare da ke kan ‘ƙa’ida”. Yayin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasa rahitanni daga `kasar Isra’ila na cewa, gagarumar zanga-zanga ta ɓarke a biranen Isra’ila, don neman gwamnatin ta dawo da ‘yan ƙasar da Hamas ke garkuwa…
Tawagar wakilan Hamas za ta ziyarci birnin Alkahira a yau litinin domin tattaunawa kan batutuwan da suka shafi tsagaita wuta a Gaza. Hakan zuwa ne yayin da masu shiga tsakani…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Firdausi Ibrahim Bakondi Wasu rahotanni daga ƙasar Isra’ila na cewa, ƴan sanda sun kama wasu mutane 6 a lokacin da suke gudanar da wata zanga-zanga…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ma’aikatar lafiya ta Gaza da ke karkashin ikon Hamas ta ce an kashe mutum 109 tun bayan karewar wa’adin tsagaita wuta na wucin gadi a safiyar…
Daraktan babban asibitin Gaza ya ce mutane dari da saba’in da tara, da suka hada da jarirai aka binne a wani ƙaton kabari da ke harabar asibitin. BBC ta rawaito,…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake yi ya yi yawa, a don haka ya ce mafuta kawai shine abar kowace ƙasa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni sun ce, Hamas ta ce aƙalla mutum 55 ne suka mutu sakamakon hare-hare ta sama da Isra’ila ta ƙaddamar zuwa Gaza cikin dare, kamar…