August 8, 2022

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254
NDLEA

Credit/NDLEA Facebook

NDLEA Ta Ƙwace Ƙwayar Tramadol Da Aka Yi Yunkurin Fita Kasashen Ketare Daga Najeriya.

Page Visited: 340
0 0
Read Time:50 Second

Daga Ummahani Ahmad Usman

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama ƙwayar Tramadol sama da miliyan biyu da dubu dari bakwai, da aka yi yunkurin fita da ita kasashen waje daga tashar ruwan Apapa da ke birnin Legas.

BBC Hausa, ta rawaiti cewa, a sanarwar da NDLEA ta fitar jiya Lahadi, ta ce kwayar na dauke ne a cikin katan-katan 55, da suka hada da nau’ukan Tapentadol da kuma Carisoprodol na Tramadol, da kudinsu ya kai naira miliyan daya da dubu dari uku da saba’in da biyar.

NDLEA Me Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi A Najeriya Na Nema DCP Abba Kyari Ruwa A Jallo.

Da Dumi Dumi :Gomnatin tarayya ta amince ta mika Abba Kyari wa Amurka.

Yaki da safarar miyagun kwayoyi zai rage ta’azzarar rashin tsaro – Lai Muhammad

Hakana sanarwar NDLEA ta bayar da lambar kwantenar da: SUDU 7538656, inda ta ce ta samu bayanan sirri da suka tabbatar mata abin da ta ke dauke da shi.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *