June 8, 2023

Sama Da Mutane Dubu 10 Ne ke Cin Moriyar Motocin Da Gwamna Bala Ya Rabawa Direbobi Da Masu Aikin Mota,-RTEAN.

Page Visited: 709
0 0
Read Time:50 Second

Daga Ummahani Ahmad Usman

Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad, ya yi ayyukan da al`ummar jihar Bauchi za su sake za`bensa a shekarar 2023 domin komawa a zango na biyu na mulkin gwamnan jihar, a cewar Kwamared Abdullahi B Muhammad, shugaban ƙungiyar masu motocin sufuri da daukar ma’aikata RTEAN .

Kwamared Abdullahi B Muhammad, ya bayyana hakanne ta cikin shirin kai tsaye da ka yi da shi A Martaba FM a farkon makon nan, inda ya ce “motocin da gwamna Bala ya rabawa direbobi da masu aikin mota, zuwa yanzu sama da mutane 10,000 suke cin moriya.”

SABUWAR JIHAR BAUCHI: Gwamna Bala a shekaru uku (II)

Bauchi: Gwamnan Jihar Bala Muhammad Ya Gina Katafaren Asibiti A Garin Dambam.

GWAMNA BALA MUHAMMAD: Zakaran Ka, Rakumin Ka!

Kazalika ya kuma ce la`akari da manyan ayyuka da gwmnan ya yi irin su,hanyoyi da makarantu, asibitoci da tallafi da yake rabawa al`ummar birni da karkara, to babu shakka jama`a za su sake ba shi dama.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *