Ta Leƙo Ta Koma: Gwamnatin Najeriya Ta Janye Umarnin Da Ta Bayar Na Buɗe Jami’o’i.Q

Page Visited: 906
0 0
Read Time:1 Minute, 0 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Gwamnatin tarayya ta janye umarnin da ta ba shuganannin jami’o’i na su koma bakin aiki.

Tinda farko a safiyar ranar Litinin ɗin nan gwamnatin ta bawa shugabannin jami’o’in umarnin buɗe makaratun cikin wata wasiƙa mai lamba NUC/ES/138/Vol.64/135 da kungiyar NUC ta fitar.

To sai dai ta yammacin ranar wata wasiƙar ta sake fita inda gwamnatin ta yanye umarnin

A cikin wata Sabuwar wasiƙae mai lamba NUC/ES/138/Vol.64/136, hukumar ta NUC ta janye batun, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Gwamnatin Najeriya Ta Umarci Shugabannin Jami’o’i Su Buɗe Makarantu.

Wannan Shine Karo Na 7 Da Wutar Lantarki Ke Ɗaukewa Baki Ɗaya A Najeriya Cikin Shekarar 2022.

Masu Garkuwa Sun Bukaci A Basu Kudin Fansa Har Naira Miliyan 250 A Katsina Bayan Sun Sace Mutum 43.

Hukumar dai bata bayyana dalilin bayyana janye umarnin ba, ta dai ce daga baya za ta magantu akan duk wani ci gaba da aka samu.

Ƙungiyar ASUU ta shiga yajin aikin ne tun ranar 14 ga watan Fabrairu domin matsa wa jami’o’in da ke neman ganin an inganta kudade, da batun albashin malaman jami’o’i da dai sauransu

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ilimi

Gwamnatin Najeriya Ta Umarci Shugabannin Jami’o’i Su Buɗe Makarantu.

Gwamnatin tarayya ta umarci shugabannin jami’o’i (VCs) da su sake bude makarantu tare da baiwa dalibai damar komawa karatu. Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun daraktan kudi da asusun kula da jami’o’in kasar, NUC, Sam Onazi, a madadin babban sakataren hukumar, Farfesa Abubakar Rasheed a Abuja a yau […]

Read More
Ilimi

Kotu Ta Umarci ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Tsawon Watanni 7.

Kotun ma’aikata ta sawa kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU birki kan yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni. Da yake gabatar da hukunci kan bukatar wucin gadi da gwamnatin tarayya ta nema, Mai shari’ah Polycarp Hamman ya hana kungiyar ASUU ci gaba da yajin aiki har zuwa lokacin yanke hukunci kan shari’ar. Mai […]

Read More
Ilimi

Makarantun Wuni Na Mata-Zalla A Jahar Bauchi Za Su Fara Ran 25 Ga Satumba

Majalisar Zartarwa ta Jahar Bauchi (Bauchi State Executive Council) a zaman da ta yi jiya, 9 Satumba, 2022, wanda Gomna Bala Abdulkadir Mohammed ya shugabanta, ta sahhale wa Ma’aikatar Ilimi fito da tsarin da zai hana cakudewar dalibai maza da mata a makarantun sakandaren wuni a Jahar, duk inda haka, ko lokacin da haka, zai […]

Read More