September 22, 2021

Ta Yiwu Kauran Bauchi Yayi Takarar Shugaban Kasar Najeriya A Shekarar 2023

Page Visited: 118
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:33 Second

Bayan karbar bakuncin kungiyar siyasa a a gidan Gwamnati, Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci wata kungiyar siyasa ta matasan mai suna (NYLF), ta ba shi makonni uku don yin tuntuba a kan tsayaw takarar shugabancin Najeriya a 2023.

Gwamnan ya bayyana haka ne, a ranar Laraba, lokacin da aka gabatar masa da wasikar neman ya bayyana sha’awar shugabancin kasar.

‘Ba zan ba ku amsa ba ko kadan, dole ne in yi tuntuba da duk bangarorin siyasa bayan haka zan fito da matsayina’ inji shi.

An dade dai ana ta kiraye-kiraye ga gwamnan kan ya fito takarar shugaban kasa a zaben da ke tawowa na shekarar 2023.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us