2022

Wasanni

Worldcup 2022: Ingila Ta Lallasa Iran Da Ci 6 Da 2.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An fara wasa tsakanin Ingila da Iran ne da ƙarfe biyu agogon Najeriya, a wasan farko na rukunin B na gasar cin kofin duniya na 2022 a filin wasa na Khalifa International Stadium da ke Qatar. Mintuna 35 bayan take wasan, Ingila ta fara zurawa Iran kwallo ta ɗaya, ta hannun […]

Read More
Al'ajabi

Al’ajabi: ‘Yan biyu Mace da Namiji da aka haifa a Shekara daban daban.

An haifi wasu ƴan biyu a shekara daban-daban a Amurka, a shekarar 2021 da kuma 2022. Minti 15 ne tsakanin haihuwar tagwayen wanda ya raba shekarunsu. An haifi tawagyen ne a wata asibiti da ke Salinas, jihar California. An fara haihuwar namiji a 2021, bayan minti 15, kuma bayan shiga sabuwar shekara aka haifi mace […]

Read More