Abduljabbar Kabara

Labarai

Lauyan Gwamnatin Kano Ya Nemi Kotu Ta Yiwa Abduljabbar Hukunci.

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake Kofar Kudu Karkashin me Shari’a Ibrahim Sarki Yola ta ce za ta ayyana ranar da za ta yanke hukunci kan karar da Gwamnatin Jahar Kano ta shigar da Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara bisa zarginsa da kalaman batanci. Yayin zaman na Yau dukkannin bangarorin Shari’ar sun gabatar da Jawabansu na karshe […]

Read More
Tsaro

Kotu: Abduljabar Ya Rantse Da Alƙur’ani Bai Aikata Laifukan Da Ake Tuhumarsa Da Su Ba.

Yayin ci gaba da shari’ar zarge-zargen da ake yiwa Malam Abduljabbar Kabara a yau Alhamis 3 ga watan Maris na 2022, malamin ya rantse da al’ƙur’ani kan cewa bai aikata zarge-zargen da aka yi masa ba. Tunda farko masu gabatar da ƙara ƙarƙashin Barista Suraj Sa’ida SAN sun gabatar da kansu, sannan suma lauyoyin malamin […]

Read More
Labarai

Abduljabbar: Tsuguni Bata Kare Ba, Wani Matashi Ya Nemi A Shirya Musu Taron Gwabzawa.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Wani matashin dan jihar Kano Muhammad Bashi, ya aikewa da ma`aikatar harkokin addinai takardar neman hukumar ta shirya musu wani taron gwabzawa da Sheikh Abduljabbar Kabara, gami da daliban sa. Muhammad Bashir, ya aike da wasikar ce zuwa ga kwamishinan harkokin addinai Muhammad Tahar, ta hannun sakataren ma’ikatar harkokin addinai mai […]

Read More