Abuja Najeriya

Siyasa

2023: Ƴan Takarar Shugabancin Najeriya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya.

Ƴan Takaran zaben shugaban kasar Najeriya da za’ayi a shekara mai zuwa, yau sun rattaba hannu akan yarjejeniyar gudanar da yakin neman zabe da kuma tabbatar da gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali. Yayin wani biki da akayi a birnin Abuja da tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya jagoranta, ‘yan takarar zaben da suka […]

Read More
Siyasa

Hajiya Asma’u Goro Ta Yi Rabon Tallafi Ga Mata Marasa Ƙarfi A Fagge.

Daga Sadeeq Muhammad Fagge Hajiya Asma’u Aminu Goro ta yi rabon tallafin jari da kayan gini ga mata da marayu a ƙaramar hukumar Fagge da ke jihar Kano. Tun da fari matemaki na musamman ga Kwamared Aminu sulaiman Goro, Honorable Sabi’u ibrahim Banki, ya ce rabon tallafin ya biyo bayan koke da suka samu daga […]

Read More
Tsaro

Ado Alero Ya Kashe Mutanen Da Bai San Adadinsu Ba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto, wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ban sai adadin ƴan bangar daya kashe ba. Ado Alero ya bayyana hakanne cikin wani rahoto binciken ƙwaƙwaf na […]

Read More
Labarai

Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU: “Makonni Biyu Sun Yi Tsayi Sosai” -ASUU.

Kungiyar malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU ta ce wa’adin makonni biyun da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar domin warware matsalolin da kungiyar ta gabatar ya yi yawa. Shugaban kungiyar ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke, ne ya bayyana hakan ta cikin shirin gidan Talabijin na Channels mai suna Siyasa a yau” a jiya Talata a Abuja. […]

Read More
Labarai

An Yi Ƙarar Buhari Kan Batan Kuɗin Wutar Lantarki Naira Tiriliyan 11.An Yi Ƙarar Buhari Kan Batan Kuɗin Wutar Lantarki Naira Tiriliyan 11.

An yi karar shugaban kasar Najeriya Buhari wanda Kungiyar SERAP ta yi gaba gadin aikata hakan SERAP Ta kai Karar Buhari Kan Batan Kudin Wutar Lantarki Na Naira Tiriliyan 11 Kungiyar (SERAP)’ ta shigar da kara a kan shugaban kasa Muhammadu Buhari “a kan gazawarsa wajen gudanar da bincike a kan zargin cewa sama da […]

Read More
Abdullahi Koli
Uncategorized

Wasu Laifuka Atiku Abubakar Ya Yiwa Ƴan Najeriya?

A wata hira da Martaba FM tayi da shi a jihar Bauchi kwamared Abdullahi Muhammad Koli, masharhanci kan al’amuran yau da kullum ya bayyana hasashen sa game da makomar manyan jam’iyyun siyasar Najeriya APC da PDP, bayan ko wacce daga cikin su tayi babban taron ta na ƙasa. Ku shiga anan domin jin hirar.

Read More