Gidan Qadiriya Kabara

Labarai

Ɗariƙar Ƙadiriya Ta Sanar Da Taron Ta Na Maukibi Da Kuma Wasu Manyan Taruka Da Suke Yi Duk Shekara.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗariƙar Ƙadiriya ta sanar da cewa za ta yi taron Maukibi na wannan shekara a ranar Asabar 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2022. Wannan dai na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Nalam Nura Abba Maimuƙami, shugaban Ƙadiriyya Soshiyal Midiya, ya wallafa a shafinsa na Facebook, a ranar  Alhamis din […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Yiwa Sheikh Qaribullahi Kabara Kyautar Fili.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ba da kyautar filin da ke kusa da gidan Qadiriya a unguwar Kabara ga Qadiriya domin yin zikiri. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen hawa ta Kano, KAROTA, Nabilusi Abubakar Kofar Na’isa, ya fitar […]

Read More