Gusau

Labarai

Babu Wani Sarkin Sharifan Najeriya A Jihar Zamfara – Majalisar Sarkin Sharifan Najeriya.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo. Biyo bayan zargin bullar sarautar Sarkin Sharifan Najeriya ta bogi a jihar Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, masarautar Sharifan Najeriya me shelkwata a jihar Kano, ta yi karin haske kan lamarin. mai magana da yawun sarkin Sharifan Najeriya na Asali Abdulkareem Sharif Ali Salihu Almaghili, daga cikin mutum biyu […]

Read More
Tsaro

An fara sanya na’urorin nadar bayanai a birnin Gusau na jihar Zamfara.

A yunkurin gwamnatin jihar Zamfara na ganin ta inganta sha’anin tsaron lafiya da dukiyoyin al’umma, gwamnan jihar Bello Matawalle yayi umarnin kakkafa na’urorin nadar hotunan bidiyo (CCTV) a wasu muhimman gurare da ke cikin birnin Gusau fadar jihar Zamfara. Wata sanarwa dauke da sa hannun mai taimakawa gwamnan na musamman kan kafofin sadarwar zamani Abdulwali […]

Read More