Kano Gwamnatin Kano

Ra'ayi

An Yi Min Barazana Da Gargadin Daina Sukar Gwamnatin Kano,- Abba Hikima.

Daga Abba Hikima Wani makusancin gwamnatin Kano ya shaida min cewa gwamnati Kano tana ganin rubutun da nake yi kuma bata jin dadin sa. Ya kuma roki/ yi min gargadi in daina. Har ya bani misalai da wasu abubuwa da suka faru ga makusanta na domin jan kunne gare ni amma ban ankare ba. To […]

Read More
Tsaro

Gwamnatin Kano Ta Soke Lasisin Makarantun Masu Zaman Kansu A jihar Baki Ɗaya.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Malam Sunusi Muhammad Kiru, ne ya sanar da hakan inda ya ce gwamnati zata kafa kwamitin tantancewa. Ƙarin bayani nan tafe.

Read More