Kanywood

Wasanni

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Cewar Ganduje Ya Naɗa Naburaska Mai Ba Shi Shawara A Ɓangare  “Farfaganda”

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Gwamnatin Kano ta musanta bawa jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Mustapha Naburaska, matsayin mai bawa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara a bangaren farfaganda. Babban mai taimakawa gwamnan a ban kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne ya tabbatarwa da Martaba FM hakan. Abubakar ya ce “ba gaskiya bane ba […]

Read More
Labarai

An Yi Bikin Nuhu Abdullahi (Mahmud A Wasan Kwaikwayon Labarina)

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Jarumi Nuhu Abdullahi (Mahmud) ya mika sakon godiyarsa ga wadanda suka samu damar halartar tarurrukan bikin aurensa da amaryarsa Jamila Abdulnasir, wanda aka yi a satin da ya gabata. Jarumin ya bayyana jin dadinsa da godiya inda ya ce, “ina godiya ga dukKanin wadanda suka halarci daurin aurena da sauran shagulgulan […]

Read More