An dawo da ƴan Najeriya kusan 1000 gida daga ƙasar Libiya a farkon 2025 kawai
Fiye da ‘yan Najeriya 956 ne aka dawo da su daga Libya a cikin farkon shekarar 2025 kawai, kamar yadda shugabar Hukumar ‘Yan Najeriya mazauna Kasashen Waje Abike Dabiri-Erewa ta…