Ƙudirin dokar da ke neman samar da Ofishin Firainista a matsayin Shugaban Gwamnati a Najeriya ya wuce karatu na 2 a majalisar wakilai.
Majalisar Wakilai a ranar Alhamis ta amince da karatu na biyu na dokar da ke neman samar da Ofishin Firainista a matsayin Shugaban Gwamnati da Ofishin Shugaban Kasa a matsayin…