Mustafa Naburaska

Wasanni

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Cewar Ganduje Ya Naɗa Naburaska Mai Ba Shi Shawara A Ɓangare  “Farfaganda”

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Gwamnatin Kano ta musanta bawa jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Mustapha Naburaska, matsayin mai bawa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara a bangaren farfaganda. Babban mai taimakawa gwamnan a ban kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne ya tabbatarwa da Martaba FM hakan. Abubakar ya ce “ba gaskiya bane ba […]

Read More
Siyasa

Gwamna Ganduje Ya Naɗa Naburaska Mai Ba Shi Shawara A Bangaren “Farfaganda”

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya nada fitaccen jarumin nan na masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, Mustapha Naburaska a matsayin mai ba shi shawara kan ‘farfaganda’. Jarumi, kuma mai shirya fina-finai a masana’antar, Falalu A. Dorayi ne ya sanar da nadin a shafinsa na Instagram ranar Lahadi, inda ya taya shi murnar samun matsayin. […]

Read More