Netherlands

Wasanni

Senegal Ta Yi Rashin Nasara A Hannun Netherlands A Gasar Cin Kofin Duniya.

Senegal ta yi rashin nasara ne a wasanta na farko cikin rukuni A, inda Netherlands ta zura mata kwallaye biyu ana dab da tashin daga wasan da aka ya a wannan yammaci na ranar Litinin. Netherlands ta yi nasara ne da ci 2-0 a kan Senegal, an zura kwallon farko a wasan ne cikin minti […]

Read More
Wasanni

Worldcup 2022: Ingila Ta Lallasa Iran Da Ci 6 Da 2.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An fara wasa tsakanin Ingila da Iran ne da ƙarfe biyu agogon Najeriya, a wasan farko na rukunin B na gasar cin kofin duniya na 2022 a filin wasa na Khalifa International Stadium da ke Qatar. Mintuna 35 bayan take wasan, Ingila ta fara zurawa Iran kwallo ta ɗaya, ta hannun […]

Read More
Labarai

Jakadan kasar Netherlands ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta duba matsalar tsaro, hauhawar farashi kudaden kasashen waje don jawo hankalin masu zuba jari.

  Jakadan kasar Netherlands a Najeriya, Harry van Djik ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta magance matsalar rashin tsaro da kuma hauhawar farashi kudaden kasashen waje. Darajar kuɗaɗen kasashen wajen dai a Najeriya na ta canzawa lokaci bayan lokaci tare da faduwar darajar naira a kan dala. Mista Harry van Djik, ya ce kamata yayi […]

Read More