Matakin dakatar da Fubara “wuce gona da iri ne da kuma barazana ga dimokuradiyya da ƴancin jama’a”-Sahel
Kungiyar Matasa ta Sahel masu rajin samar da Kyakkyawan jagoranci da Wayar da Kan Jama’a, ta yi Allah wadai da matakin Shugaba Bola Ahmad Tinubu na ayyana dokar ta-baci a…