An ƙara faɗaɗa hanyoyin jigilar jama’a a birnin Riyadh na ƙasar Saudiyya.
An faɗaɗa hanyoyin jigilar jama’a a birnin Riyadh don haɗa Diplomatic Quarter, inda yawancin jakadun ƙasashen waje ke da ofisoshin su. Sabbin hanyoyin bas za su fara aiki daga King…