Sheikh Abdulƙadir Qaribullahi Sheikh Muhammad Nasiru Kabara

Labarai

Ɗariƙar Ƙadiriya Ta Sanar Da Taron Ta Na Maukibi Da Kuma Wasu Manyan Taruka Da Suke Yi Duk Shekara.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗariƙar Ƙadiriya ta sanar da cewa za ta yi taron Maukibi na wannan shekara a ranar Asabar 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2022. Wannan dai na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Nalam Nura Abba Maimuƙami, shugaban Ƙadiriyya Soshiyal Midiya, ya wallafa a shafinsa na Facebook, a ranar  Alhamis din […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Yiwa Sheikh Qaribullahi Kabara Kyautar Fili.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ba da kyautar filin da ke kusa da gidan Qadiriya a unguwar Kabara ga Qadiriya domin yin zikiri. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen hawa ta Kano, KAROTA, Nabilusi Abubakar Kofar Na’isa, ya fitar […]

Read More
Labarai

Kuskure Ne Rufe Titi A Yayin Sallar Juma’a, Cewar Sheikh Qaribullahi Nasiru Kabara.

DAGA Imam Indabawa Aliyu Babban Malamin addinin musulunci a Najeriya kuma Khalifan Kadiriyya na Afirka ya caccaki masallatan juma’an da suke rufe hanya a yayin sallar juma’a da cewa kuskure ne wanda Annabi Sallallahu Alaihi Wa sallam ya yi hani da shi. A yayin karatun littafin hadisi na “Attajul Jami’u Lil’usul Fi Ahaadisir Rasul” da […]

Read More