Turkiyya

Labarai

Ɗan Turkiyya: Yana Iƙrarin Kashe Kansa, Ya Cakawa Kansa Wuƙa Sai Naji Tsoro A  Nima Kada Ya zo Ya Cutar Dani.- Ƴar Kano.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ƴan sandan Kano ta tabbatar da samun ƙorafi daga wata budurwa da aka sakaya sunanta kan wani saraurayinta ɗan ƙasar Turkiyya da ke bibiyarta bayan sun shafe watanni uku suna tare. “Mun samu ƙorafi daga wannan matashiya kan ta kawo kanta nan shelkwatar yan sanda da ke nan Bomfai tana […]

Read More
Labarai

Atiku Ya Gana Da Turkiya Dan Ƙarfafa Alaƙar Najeriya Da Ƙasar.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya a jam`iyyar PDP Atiku Abubakar, ya karbi bakuncin jakadan kasar Turkiya a Najeriya Hidayet Bayraktar a ranar Laraba. Atiku Abubakar, ya bayyana karbar bakuncin jakadan ne a shafinsa na facebook, inda ya ce “na yi matuƙar murnar karɓar baƙuncin jakadan […]

Read More
Labarai

Darajar Kuɗin Turkiyya Ta Ragu Yayin Da Buhari Ke Ziyara A ƙasar.

Kuɗin ƙasar Turkiyya mai suna lira na ƙara faɗuwa a kasuwar canji ta duniya inda ta ƙara faɗuwa da kashi shida cikin 100. Faduwar darajar kudin ya zo ne bayan rage adadin kuɗin ruwa a ƙasar a ranar Alhamis. BBC Hausa ta rawaito cewar, shugaban ƙasar Recep Tayyip Erdogan ya kuma sanar da cewa zai […]

Read More
Labarai

Kun San Abunda Shugaba Buhari Zai Je Yi Turkiyya?

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai tafi Istanbul babban birnin Turkiyya domin halartar taron ƙawancen Turkiyya da Afrika na uku wanda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya shirya. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Najeriya Malam Garba Shehu ya fitar, ta ce za a mayar da hankali ne wajen ƙara yauƙaƙa haɗin kai […]

Read More