August 8, 2022

Tuban Abduljabbar Bai Karbu Ba, -Gwamanatin Kano.

Page Visited: 294
0 0
Read Time:31 Second

Daga Suleman Ibrahim Moddibo

Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba ta karbi tuban Malam Abduljabbar Kabara ba.

Kwamishinan al’amuran addini na jihar Dr. Tahar Adamu Baba Impossible ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio.

Kwamishinan ya ce, tuban da yayi bai cika sharudan tuba ba, saboda haka Gwamnati zata zata inganta kan sakamakon da ya bayyana a gare ta. A ranar Asabar ne, aka gabatar da Mukabala tsakanin Malaman Kano da malamin kan kalaman da ya sake furtawa.

A yammacin ranar Lahadi ne dai Malam Abduljabbar ya fitar da sakon sautin muryoyin sa guda biyu inda yace ya tuba kuma ya janye kakansa.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *