August 8, 2022

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Uku Daga Cikin Fasinjojin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Sun Kuɓuta.

Page Visited: 516
0 0
Read Time:30 Second

Wasu rahotanni daga jihar Kaduna a arewacin Najeriya sun ce ƴan bindiga sun sake sako mutum uku daga cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna.

Wani ɗan uwan ɗaya daga cikin mutanen uku ya tabbatar wa da BBC labarin, inda ya ce an sako su ne a ranar Litinin da rana.

A lokacin da yake tabbatar wa BBC labarin, ɗan uwan fasinjan ya ce suna kan hanyar zuwa asibiti don duba lafiyar ɗan uwan nasu.

Sakin nasu na zuwa ne kwana ɗaya bayan da ƴan bindigar suka saki wani bidiyo da ke nuna yadda suke zane maza daga cikin fasinjojin.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *