June 8, 2023

Wani Magidanci Ya Kashe Matarsa Saboda Talauci A Jihar Ogun.

Page Visited: 231
0 0
Read Time:26 Second

Wani magidanci daga jihar Ogun, Segun Ebenezer ya lakaɗawa matarsa duka har mutuwa sakamako kin mallaka ma shi makarantar firamarin da ta gina.

BBC Hausa ta rawaito cewa ‘yan sanda, sun ce mutumin da ake zargi sun shafe tsawon lokaci suna rigima kan dukiyarta kafin ya yi mata dukan da tayi ajalinta.

Sanarwar ‘yan sanda na cewa an kama mutum bayan tserewar da ya yi da fari.

Ana kuma ci gaba da bincike domin gano wasu bayanai ko abubuwan da suka faru tsakanin ma’auratan kafin mutuwar matar gidan.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *