January 31, 2023

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Zaɓen 2023: Za Mu Tabbatar An Gudanar Da Sahihin Zaɓe A Jihar Kano- Ganduje.

Page Visited: 97
0 0
Read Time:29 Second

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa al’ummar jihar Kano tabbacin cewa za a gudanar da sahihin zabe a zaben shekarar 2023 mai zuwa.

Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga magoya bayan jam’iyyar APC da suka shirya gangami domin nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Tinubu a ranar Lahadi.

Matasa, mata, da masu bukata ta musamman daga dukkanin kananan hukumomin jihar guda 44 ne suka hallara a babban birnin jihar domin marawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *