May 18, 2022

Zamfara: Kabiru Yahya Classic Ya Bayyana Dalilinsa Na Kin Komawa Jam’iyyar Apc.

Page Visited: 2650
1 0
Read Time:39 Second

Daga Sadik Muhammad Umar

Kabiru Classic Shine wakilin Al’ummar Karamar Hukumar Anka da Talata Mafara a jihar zamfara ya ce Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle, baya Gayyatarsa duk zaman da yake da Yan majalisun Jihar, ya ce a lokacinda Gwamnan Yake kokarin komawa Ja’iyyar Apc Gwamnan ya Gayyacesu domin subashi goyon baya domin komawa jam’iyyar ta Apc.

Kabiru, ya bayyana Hakanne a hirarsa da Gidan Jaridar Thunder Blowers.

Ya kuma ce Bayan wannan Zamane yanemi Gwamnan da ya bayyana masa makomarsu bayan sunkoma jam’iyyar ta APC duba da tsohon Gwamnan Jihar Abdul’aziz Yari yana cikin jam’iyyar kuma bisa dukkan alamu ya samu karbuwa.

Ya nuna rashin gamsuwarsa ga wannan lamari domin acewarsa al’ummar jihar Zamfara ce a gabansu ba rigima ba, wannan shine dalilin da yasa yaki binsu jam’iyyar Apc.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *