Page Visited: 112
Read Time:24 Second
Wata kotu ta tura Alhassan Ado Doguwa, gidan yari zuwa 7 ga watan Maris da muke ciki, kafin dawowa kotun, inda kutun za ta yi nazari kan bukatar lauyansa na ba da belinsa.
Ana zargin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Doguwa da Tudun Wada, ne da haɗa kai da wajen kisan kai, da kuma mallakar makami ba bisa ka’ida ba gami da cinna wuta a ofishin jam’iyyar NNPP da ke karamar hukumar Tudun Wada a jihar Kano.
Ƙarin bayani na nan tafe.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Tinubu ya rantsar da sabon Sakataren Gwamnatinsa Akume
-
Kungiyar Ƴan Jarida ta ƙasa NUJ za ta bi sa sahun Kungiyar Kwadago NLC don Tsunduma yajin aiki kan cire tallafin Mai
-
Tsohuwar Ministar mata Pauline Tallen ta shiga hannun EFCC kan zargin Almundahana
-
Kotu Ta Bawa Ƴan Sanda Umarnin Kama Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bisa Rainata.
-
Bayan Shan Rantsuwa Tinibu Ya Ce Daga Yanzu Gwamnatinsa Za Ta Soke Tallafin Man Fetur.