Daga Isa Magaji Rijiya Biyu
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool ta ce za tai zawarcin ɗan wasa Klyan Mbappe a Junairu mai zuwa.
Tsohon Fitaccen ɗan wasan Manchester United Paul Scholes ya kara shekara guda inda yake.
Ɗan wasa na Real Madrid Camavinga ya bar Tawagar kasar Faransa saboda Rauni, an bayyana cewar zai yi jinya ta tsahon makwanni Uku.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Ɗan Wasan Gaban Najeriya Da Napoli Osimhen Ya Nemi Chelsea Ta Rika Biyansa Fam £500, 000 Duk Mako.
-
Celta Vigo Na Jan Ragamar Laliga In Da Barcelona Ke Biye Mata A Mataki Na 2.
-
Rafa Marquez Zai Iya Maye Gurbin Xavi A Aikin Horar Da Ƴan Wasan Barcelona, Akwai Wasu Labaran Wasanni.
-
Newcastle Na Son Ɗaukar Kelvin Philips Daga Manchester City.