Wasanni

Wasanni

AFCON: Senegal Ta Cinye Gasar Kofin Nahiyar Afirika Bayan Doke Ƙasar Masar.

Ƙasar Senegal ta lashe gasar cin kofin Afirka bayan doke ƙasar Masar a bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Read More
Wasanni

Tabbas Zan Tsaya Takarar Shugabancin Najeriya -Peter Obi.

Tsohon gwamnar Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya, Peter Obi, ya ce zai tsaya takarar shugabancin kasar idan har jam’iyyarsa ta PDP ta bai wa kudu tikitin. Mista Obi, wanda ya yi wa PDP takarar mataimakin shugaban kasa a 2019, tare da Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a sakon da ya wallafa […]

Read More
Wasanni

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Cewar Ganduje Ya Naɗa Naburaska Mai Ba Shi Shawara A Ɓangare  “Farfaganda”

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Gwamnatin Kano ta musanta bawa jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Mustapha Naburaska, matsayin mai bawa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara a bangaren farfaganda. Babban mai taimakawa gwamnan a ban kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne ya tabbatarwa da Martaba FM hakan. Abubakar ya ce “ba gaskiya bane ba […]

Read More
Wasanni

Za A Mayar Da Mu’azu Magaji Kotu A Rana 3 Ga Wata Febrerun Wannan Shekara Bayan Zaman Gidan Gyaran Hali.

Wata kotu mai lamba 58 da ke da zama a Naman’s Sland a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, ta aiko da Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya gidan gyaran hali da tarbiya, bisa zargin ɓata sunan Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje. Mai Shari’a Aminu Gabari na kotun da ke Nomansland a Kano ya kuma umarci […]

Read More
Wasanni

Hukumar CAF Ta Janye Haramcin Yin Wasanni A Filin Wasan Olembe Da Ke Kamaru.

Hukumar kwallon kafar Afrika ta sanar da dage haramci da ta yi na soke wasanni a filin wasa na Olembe biyo bayan mutuwar mutane 8 da aka samu ranar litinin 24 ga watan janairu 2022.

Read More
Wasanni

Nan Gaba A Yau Ne Ake Sa Ran Sake Gurfanar Da Mu’azu Magaji Gaban Kotu.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Tun a ranar juma’ar da ta gabata ne, wata kotu a jihar Kano Arewa maso yammacin Najeriya,  mai lamba 58 da ke zama a Noman Sland a jihar,  ta bawa rundunar ƴan sandan jihar Kano umarnin ajiye Mu’azu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje. Rundunar ƴan sandan jihar  […]

Read More
Wasanni

AFCON: Masar Ta Kora Morocco Gida.

Masar ta haye wasan kusa da na karshe bayan doke Morocco da 2 -1 a wasan da suka fafata ɗazu.

Read More
Wasanni

Najeriya Tayi Wujuju Da Sudan Inda Ta Sharara Mata Ƙwallaye 3 A Raga.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Najeriya ta ci Sudan ƙwallaye biyu ne kafin tafiya hutun rabin lokaci. Dan wasan Najeriya Samuel Chikweaze ne yaci kwallo ta farko tun a mintuna 3 da fara wasan, inda Taiwo Awonoyi ya ci kwallo ta 2 a mintuna 45 na farkon wasan. Bayan dawowa daga hutun rabin lokaci Najeriya ta […]

Read More
Wasanni

Najeriya Ta Ɗurawa Sudan Ƙwallo 2 Kafin Tafiya Hutun Rabin Lokaci.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Najeriya ta ci Sudan kwallo biyu ne kafin tafiya hutun rabin lokaci. Dan wasan Najeriya Samuel Chikweaze ne yaci kwallo ta farko tun a mintuna 3 da fara wasan, inda Taiwo Awonoyi ya ci kwallo ta 2 a mintuna 45 na farkon wasan. Yin nasarar Najeriya a wasan zai bata daman […]

Read More
Wasanni

Ba Zamu Gajiya Wajen Ciyar Da Harkar Wasanni Gaba Ba A Jihar Bauchi -Manu Soro.

Tawagar jihar Bauchi karkashin jagorancin kwamishinan matasa da wasanni, Honorable Adamu Manu Soro ta isa kasar Kamaru don halartar gasar kwallon kafa ta nahiyar Afirka wato AFCON a turance. Bayan isarsu ne, kwamishinan ya bayyyana godiyarsa ga gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammad bisa goyon bayan da yake baiwa jihar Bauchi don halartar gasar. Honorable […]

Read More