Sojojin Najeriya sun yi nasarar rage ayukkan ƴan ta’adda a jihohin Kebbi da Zamfara.
Sojojin Runduna ta ɗaya karkashin shirin Operation Fansar Yamma, sun samu gagarumar nasara wajen rage ayukkan ‘yan ta’adda a jihohin Kebbi da Zamfara. Kwamandan Runduna ta ɗaya ta Sojojin Najeriya…