Gwamnan Jigawa Namadi ya ƙaddamar da Kwamitin Tsare-Tsare na Shirin Tallafa wa Mata
Daga Sadik Muhammad Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya kaddamar da Kwamitin Tsare-Tsare na Hada-Hadar Sassa daban-daban domin kula da aiwatar da shirin Nigeria for Women Programme (NFWP) —…