Jam’iyyar AA ta goyi bayan hukuncin kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Edo
Kwamitin Gudanarwa na Kasa na jam’iyyar A. A ya yaba da hukuncin da Kotun sauraren kararrakin Zaben Gwamnan jihar Edo ta yanke, na ƙin amincewa da karar da wasu mambobin…