Babu wani gurbi a gidan gwamnatin Delta cewar Dennis Guwor ga ƴan takarar gwamnan jihar.
Shugaban Majalisar Dokokin jihar Delta Hon. Dennis Guwor, ya bayyana cewa babu wani gurbi a gidan gwamnati jihar Delta, yana mai cewa jama’ar jihar za su sake kaɗa kuri’a ga…